<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>24</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Ubangiji Allahnmu,
 Gunka muka zo yanzu
 Tun dai ba mu rabu ba,
 Muna son albarkarka
 A kan mu yau.
 Karƃe mu, ya Uba,
 Mu ƴaƴanka,
 Sa alheri bisanmu,
 Inuwantad da dukanmu
 Ɗa Kaunarka. Amin.</lyrics>
<title>Ubangiji Allahnmu, Gunka Muka Zo Yanzu LW24</title>
</song>